✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda sojoji suka yi wa Kamfanin Media Trust kawanya

Sojoji dauke da bindigogi sun mamaye Babban Ofishin Media Trust kai buga jaridar Daily Trust da  Aminiya a Abuja. Wannan lamarin ya auko ne kim…

Sojoji dauke da bindigogi sun mamaye Babban Ofishin Media Trust kai buga jaridar Daily Trust da  Aminiya a Abuja.

Wannan lamarin ya auko ne kim kadan bayan sojojin sun mamaye tare da kama editan sashen Maiduguri Uthman Abubakar da wakilinmu na Maiduguri Ibrahim Sawab.

Sojoji sun yi shigan karfi cikin kamfanin da manyan motoci guda uku, inda suka kwace wayoyin hannun ma’aikatan kamfanin sannan suka kwashe kwamfutocin kamfanin suka tafi da su.

Armed soldiers have invaded Daily Trust head office in Abuja, hours after taking over the Newspaper’s regional office in Maiduguri, Borno state and arrested the regional editor, Uthman Abubakar and a reporter, Ibrahim Sawab.

Har yanzu babu dalilin yin wannan aika-aika.