✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Adamawa ke fitowa

Hukumar INEC ta fara sanar da sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Adamawa. Zuwa yanzu an sanar da kananan hukumomi 10 cikin 21, inda Gwamna Fintiri na…

Hukumar INEC ta fara sanar da sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Adamawa.

Zuwa yanzu an sanar da kananan hukumomi 10 cikin 21, inda Gwamna Fintiri na APC ke da biyar, sannan Sanata Binani ta APV ke da biya kafin a tafi hutu.

Karamar hukumar Guyuk APC: 14,172
PDP: 18,427 2.

Karamar hukumar Lamurde APC: APC 9,376 PDP: PDP 19,102 3.

Karamar hukumar Jada APC – 20899 PDP – 22933 4.

Karamar hukumar Gombi APC – 19, 665 PDP – 19,866 5.

Ƙaramar hukumar Shelleng APC – 12,589 PDP – 14,867 6.

Karamar hukumar Ganye APC: 21,605
PDP: 17, 883 7.

Karamar hukumar Demsa APC: 11,798
PDP: 22,958 8.

Karamar hukumar Mubi ta kudu APC: 32,342 PDP: 17,469 9.

Karamar hukumar Mayo-Belwa APC: 23, 576 PDP: 20,239 10.

Karamar hukumar Maiha APC: 13, 242
PDP: 12, 792

sai dai an tafi hutun rabin lokaci karfe 4 daidai za’a cigaba