✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Yadda rawar da na taka a fim ta jawo min zagi a gari’

Abdulaziz Sahir mawaki ne, kuma jarumi ne a Kannywood da Nollywood. A matsayin Malam Ali a shirin “Kwana Casa’in” na tashar talabijin ta Arewa24, ya…

Abdulaziz Sahir mawaki ne, kuma jarumi ne a Kannywood da Nollywood.
A matsayin Malam Ali a shirin “Kwana Casa’in” na tashar talabijin ta Arewa24, ya taka rawar malamin jami’a mai lalata dalibansa mata.
A wannan hirar da Aminiya, ya bayyana yadda mutanen gari suka yi ca a kanshi lokacin da ya kai ziyara wata unguwa.