✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Yadda na hadu da Obasanjo albarkacin sana’ata’

Mista binise Ogobeche Omale mai sana’ar kera dakunan wucin-gadi manya da kanana. Ya shaida wa Aminiya yadda ya fara sana’ar da kuma yadda ya taba…

Mista binise Ogobeche Omale mai sana’ar kera dakunan wucin-gadi manya da kanana. Ya shaida wa Aminiya yadda ya fara sana’ar da kuma yadda ya taba haduwa da tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo albarkacin sana’arsa. Ga yadda hirar ta kasance: