✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Matsalar Shaye-Shaye Ta Zama Ruwan Dare A Najeriya

Domin sauke shirin, Latsa nan Bala’in shaye-shaye ya kai kololuwa tun da har matan aure bai bari ba.  Ko ta yaya za a magance matsalar?…


Domin sauke shirin, Latsa nan

Bala’in shaye-shaye ya kai kololuwa tun da har matan aure bai bari ba. 

Ko ta yaya za a magance matsalar?

Ku saurari shirin Daga Laraba domin jin muhawara da tattaunawa a kokarin gano bakin zarem.