✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda mai digiri ya zama yaron mota

Aminiya ta samu tattaunawa da wani matashi mai suna Ahmad Tijjani Usman wanda ya kammala karatun digiri a fanni ilimi na jami’ar Ahmadu Bello ta…

Aminiya ta samu tattaunawa da wani matashi mai suna Ahmad Tijjani Usman wanda ya kammala karatun digiri a fanni ilimi na jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya, amma ya cire girman kai ya rungumi harkar yaron mota ko kuma direban motar bas.