✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda mahaifina ya yi min fyade

Wata karamar yarinya ta fallasa mahaifinta bisa fyaden da ta ce yana mata da karfin tsiya. Duk da dabarar da ta yi domin ta koma…

Wata karamar yarinya ta fallasa mahaifinta bisa fyaden da ta ce yana mata da karfin tsiya.

Duk da dabarar da ta yi domin ta koma gidan kakarta inda ta kai kara, mahaifin nata ya matsa sai da aka dawo da ita gida.