More Podcasts
Ranar 4 ga watan Junairu ce ranar da Majalisar Dinkun Duniya ta ware albarkacin wane sashe na rayuwar makafi a fannin iliminsu.
Makafi suna amfani da wani inji da ake kira ‘Braille‘ wajen yin rubutu a madadin allo da alkalami. Yau ita ce ranar wannan inji, wato ‘World Braille Day‘ a turance.
Shin yaya mahimmancin wannan rana take ga makafi?
Shirin Najeriya a Yau ya maida hankali kan hakan.
Domin sauke shirin, latsa nan