✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda Cin Hanci Da Rashawa Ke Kassara Rayuwar Al’umma

Ko kun san cewa da dama daga cikin matsalolin da talakan Najeriya ke fuskanta a yanzu haka cin haanci da rashawa ne suka haddasa su?…


Ko kun san cewa da dama daga cikin matsalolin da talakan Najeriya ke fuskanta a yanzu haka cin haanci da rashawa ne suka haddasa su?

A wannan karon, shirin “Daga Laraba” ya yi nazari a kan alakar wadannan abubuwa – wato cin hanci da rashawa da kuma bakin talaucin da wahalar da al’umma ke fama da su.

Ku biyo mu don jin yadda aka yi aka haihu a ragaya.

domin saukewa danna nan

 

Domin sauraren shirye shiryen mu da suka gabata

 Taskun da Ibo Musulmi ke shiga