✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda bikin Adabin Hausa don karrama malamin Adabi ya gudana a Kaduna

A ranar Asabar ta makon jiya ce marubuta, manazarta da malaman Hausa da dinbin al’umma suka taru a Jami’ar Jihar Kaduna, inda aka gudanar da…

A ranar Asabar ta makon jiya ce marubuta, manazarta da malaman Hausa da dinbin al’umma suka taru a Jami’ar Jihar Kaduna, inda aka gudanar da gagarumin bikin cika shekaru 85 da samuwar kagaggun labarai na Hausa.