✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda ake hada ‘smoothie’ din dabino

Yadda ake hada ‘smoothie’ din dabino

A filinmu na Girke-girken azumi, yanzu kuma muna dauke da bayani a kan yadda ake hada abin sha na ‘smoothie’ din dabino.

Kayan hadi

⁃ Dabino

⁃ Yogot/Madara

⁃ Citta

Yadda ake hadawa

⁃ Da farko a wanke dabino a cire ‘ya’yan.

⁃ A zuba yogot da citta kadan da dabino a abin markade.

⁃ Idan ya markadu sosai.

⁃ Saka a saka firji ya yi sanyi.

Shi ke nan an kammala. A sha dadi lafiya!