✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Aka Sha Fama Da Matsin Tattalin Arziki A 2023

A wane mizani za a ɗora tattalin arzikin Najeriya a shekarar 2023?

More Podcasts

Shekarar 2023 ta fara a yanayi na matsin tattalin arziki a lokacin da wa’adin gwamnati take gab da karewa.

Ana sa ran ganin sauyi da zuwan sabuwar gwamnati a bangaren tattalin arziki da tsadar rayuwa gami da hauhawar farashi.

Shin a wane mizani za a auna tattalin arzikin Najeriya a shekarar 2023?

Shirin Najeriya a Yau ya yi waiwaye da nazarin halin da tattalin arzikin kasar ya kasance a shekarar.

Domin sauke shirin, latsa nan