An kai wa wata makarantar islamiyya mai suna Nurul Islam hari da makamin roka a safiyar ranar talata kuma a wannan ranar an sake kai wadansu hare-haren da makaman na roka a wurere uku duk a garin bukur da ke karamar Hukumar Jos ta kudu a Jihar Filato.
Yadda aka kai hare-hare da makaman roka a garin bukur
An kai wa wata makarantar islamiyya mai suna Nurul Islam hari da makamin roka a safiyar ranar talata kuma a wannan ranar an sake kai…