✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda aka daura auren matashin Kano da Ba’amurikiya

Lamarin da ya fara shekaru biyu da suka gabata a matsayin soyayyar dandalin sa da zumunta na Instagram tsakanin matashi Suleiman Isah Isah na unguwar…

Lamarin da ya fara shekaru biyu da suka gabata a matsayin soyayyar dandalin sa da zumunta na Instagram tsakanin matashi Suleiman Isah Isah na unguwar Panshekara a Jihar Kano da mayoyiyarsa, Janine Sanchezt ta birnin California na Amurka a karshe dai ya kai ga kulla auratayya.

Daurin auren dai ya gudana ne ranar Lahadi a Masallacin Barikin ’Yan Sanda da ke Panshekara a Karamar Hukumar Kumbotso ta Jihar Kano da misalin karfe 11:00 na safe.