✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ya faxa rijiya saboda abokinsa ya ce masa dan shege

Wani matashi da mai kimanin shekara 28 mai suna Auwalu Mai Gyaran Lantarki ya yi yunkurin kashe kansa ta hanyar fadawa a cikin rijiya a…

Wani matashi da mai kimanin shekara 28 mai suna Auwalu Mai Gyaran Lantarki ya yi yunkurin kashe kansa ta hanyar fadawa a cikin rijiya a garin Azare da ke Jihar Bauchi saboda abokinsa ya ce masa dan shege.