✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Westerhof da Bonfere Jo ba za su sake zama kocin Eagles ba – NFF

Hukumar Kula da kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta nanata cewa ba ta da sha’awa ko niyyar sake dawo da tsofaffin koci-kocin kungiyar kwallon kafa…

Hukumar Kula da kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta nanata cewa ba ta da sha’awa ko niyyar sake dawo da tsofaffin koci-kocin kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Mista Clements Westerhof da Jo-Bonfere.