✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wayayyen yaro

Wani yaro ne ya ce wa yayansa: “Yaya, kana cikin tafiya sai ka ga Naira dari biyar da dubu daya, wacce za ka dauka?” Yayan…

Wani yaro ne ya ce wa yayansa: “Yaya, kana cikin tafiya sai ka ga Naira dari biyar da dubu daya, wacce za ka dauka?” Yayan nasa ya ce: “Haba, yaro, Naira dubu zan dauka.” Yaron nan ya dinga dariya, ya ce: “Amma yaya ba ka da wayau; idan ni ne duka zan kwashe!”
Daga Maimunatu ’Yar Minista Rigasa, 09033737907