✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wani mutum

Wani mutum ne ya sayo jaridar Aminiya yana karantawa sai wani ya zo wajensa ya ce masa da Turanci “Let me see.” (Bari in gani).…

Wani mutum ne ya sayo jaridar Aminiya yana karantawa sai wani ya zo wajensa ya ce masa da Turanci “Let me see.” (Bari in gani). Shi kuwa ya harde kafa, ya dora daya a kan daya, da gadara ya ce masa: “Ba let me see ba ne, Aminiya ce, na bar let me see din a gida.” Wai shi ya dauka let me see sunan wata jarida ce.
Daga Ibn Umar Bauchi,  07066777864.