✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wani Bakabe

Wani Bakabe ne ya kawo wa matarsa cefane babu magi sai ya ce mata: “Ki karbi magi a wurin makwabcinmu mai shago. Koda dare ya…

Wani Bakabe ne ya kawo wa matarsa cefane babu magi sai ya ce mata: “Ki karbi magi a wurin makwabcinmu mai shago. Koda dare ya yi ya dawo daga aiki sai ya ce a kawo masa abinci, sai aka kawo masa danyen abinci. Ya ce: “Yaya haka?” Sai ta ce: “Ba magi.” Sai ya tashi tsaye ya ce mata: “Bari in je in sayo.” Da ya fita bai dawo ba sai bayan makonni uku. Ya da wo da asuba dauke da magi katon guda. Matar ta ce: “Maigida ina ka shiga?” Ya ce: “Magin ne ya yi wahala.” Can kuma sai ya ce mata: “Ke na manta kayana a mota.” Sai ta rike shi, ta ce: “Ai wallahi kafarka kafata, duk inda za ka.”
Daga Haruna Duniya Boy Legos, 08033538654