✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Matakin Da Ya Kamata Matashi Ya Kai Kafin Ya Cika Shekara 30

Matakin da ya kamata mutum ya kai kafin cika shekara 30 a rayuwa

More Podcasts

Shin kun taba tambayar kanku matsayin da ya kamata matashin da bai wuce shekara 30 ya taka?

Da zarar shekaru sun ja ana sa ran a cimma wani buri na rayuwa da zai sa a ga cewa mutum ya fara samun cigaba da zama cikakken mutum.

Shirin Najeriya A Yau ya duba matakin da ya kamata a ce mutum ya kai kafin cika shekara 30 a rayuwa.

Domin sauraren shirin, latsa nan