More Podcasts
A lokacin da matashi ke cikin kuruciya a tsakankanin shekara 30, ana sa ran ya cimma wasu burika a rayuwarsa.
Toh amma a wannan yanayi da ake ciki, ta yaya matashi zai iya jin dadin rayuwarsa ta tafi kan tsari kafin ya haura 30
- DAGA LARABA: Ruwan Leda Na Neman Ya Gagari Talaka
- Abin Da Zai Sa Farashi Ya Riƙa Sauka Bayan Ya Tashi
Shirin Najeriya a Yau na tafe da shawarwari ga wadanda suka wuce shekaru 30 amma babu kwakkwarar madafa.
Domin sauke shirin, latsa nan