✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Wane Ne Ke Amfana Da Kayan Shaye-Shaye A Najeriya?

Akwai wadanda suke amfani kai-tsaye da matsalar shaye-shaye da ta addabi al'umma


Domin sauke shirin latsa nan

A shirin Daga Laraba da ya gabata, mun tattauna a kan matsalar shaye-shaye da yadda ta addabi al’umma a Najeriya.

A wannan karo za mu duba mu ga shin su wane ne suke amfani da kayan maye?