✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Uban kasa ya sha duka a Majalisar Zamfara

A kwanakin baya ne wadansu ‘yan ta,ada da ba a san ko su wane ne ba suka shiga Majallisar dokoki ta jihar Zamfara suka lakada…

A kwanakin baya ne wadansu ‘yan ta,ada da ba a san ko su wane ne ba suka shiga Majallisar dokoki ta jihar Zamfara suka lakada wa wani Uban kasa duka har ya fita cikin hayyacinsa, sai da ‘ya’yansa suka kai shi  asibiti.