✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tuwona Maina: Gobe Madrid za ta hadu da Madrid

A gobe Asabar idan Allah Ya kai mu ne ake sa ran za a yi wasan karshe a gasar Zakarun Kulob na Turai (UEFA Champions…

A gobe Asabar idan Allah Ya kai mu ne ake sa ran za a yi wasan karshe a gasar Zakarun Kulob na Turai (UEFA Champions League).  Za a yi wasan ne da misalin karfe takwas saura kwata na dare (7:45) agogon Najeriya.