✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tuna baya: Tarihin Janar Sani Abacha; Shugaban Najeriya #10

Janar Sani Abacha shi ne shugaban mulkin sojin Najeriya da ya yi ƙaurin suna kan mulkin kama-karya, keta haƙƙin bil Adama da kuma cin hanci…

Janar Sani Abacha shi ne shugaban mulkin sojin Najeriya da ya yi ƙaurin suna kan mulkin kama-karya, keta haƙƙin bil Adama da kuma cin hanci da rashawa.

Kodayake ya samar da ayyukan cigaban al’umma musamamn ɓangaren kiwon lafiya, ilimi, da kuma kyautata sufuri.

Al’ummar Najeriya sun fara saninsa ne kan gwanancewarsa wurin juyin mulki domin duk wani juyin mulki da ya yi nasara a tarihin Najeriya da Sani Abacha cikinsa.

Ya mulki Najeriya tsawon shekaru biyar kafin ya rasu a lokacin da yake shirin rikiɗewa daga soja zuwa farar hula.

Domin samun cikakken tarihin Janar Sani Abacha latsa nan: