✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tumatir mai kama da fuskar mutum

An samu wani tumatiri cikin ’yan uwansa da ya yi kama da fuskar mutum. Wani mai suna Yahaya Ibrahim da ke zaune a Gangaren Kwata,…

An samu wani tumatiri cikin ’yan uwansa da ya yi kama da fuskar mutum. Wani mai suna Yahaya Ibrahim da ke zaune a Gangaren Kwata, Tudun Wada Zariya ya samu tumatrin a cikin kayan miya da ya saya sai aka ga ya yi kama da siffar fuskar mutum.