✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tsinuwa

Wani ma’aikacin wutar lantarki (Nepa) ne ya dawo gida, suna zaune shi da matarsa da ’ya’yansa ana cin abinci, sai kawai aka dauke wutar lantarkin.…

Wani ma’aikacin wutar lantarki (Nepa) ne ya dawo gida, suna zaune shi da matarsa da ’ya’yansa ana cin abinci, sai kawai aka dauke wutar lantarkin. Budar bakin matar tasa ke da wuya sai ta ce: “Allah Ya tsine wa ’yan NEPA.” Sai mijin nata ya ce: “Har da matansu?

Daga Mudassir Ibrahim Mando, 08024122559