✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tsarin Makarantun Tsangaya Jiya Da Yau

Yawon bara na daga cikin abubuwan da ke jawo suka ga tsarin makarantun allo.


Domin sauke shirin latsa nan.

Bukatar bai wa daliban da ke karatu a makarantun tsangaya ilimin zamani na cikin daililan da suka sa wasu hukumomi daukar matakan yin garambawul ga tsarin makarantun.

A yi sauraro lafiya