✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tornadoes ta lallasa Akwa United

A cigaba da fafatawa a gasar rukunin firimiya na Najeriya, a ranar Talatar da ta gabata ne kulob din Neja Tornadoes da ke Minna ya…

A cigaba da fafatawa a gasar rukunin firimiya na Najeriya, a ranar Talatar da ta gabata ne kulob din Neja Tornadoes da ke Minna ya lallasa na Akwa United da ci 3-0.