✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Taurarin Zamani: Mustapha Magaji Mijinyawa (Badaru Dadin Kowa)

Ya bayyana yadda ya samu matsala da gidan talabijin na Arewa24.

Mustapha Magaji Mijinyawa ya ce ya shiga Kannywood ne da nufin ya gaji mahaifinsa, wanda ya jima aka damawa da shi a masa’antar.

Badaru ya bayyana yadda ya samu matsala da gidan talabijin na Arewa24, wanda hakan ya sa ya daina fitowa a fitaccen shirin ‘Dadin Kowa’.