✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Taurarin Zamani: Al-Ameen Triple

Ya yi tambihi kan yadda auren G-Fresh da Sadiya Haruna ya samu matsala.

Al-Ameen Triple dan uwa ne ga Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da ‘Kano State Material’ ko kuma ‘Al-Ameen G-Fresh’, ya bayyana yadda rikicin auren G-Fresh da matarsa Sadiya Haruna ya samo asali.

Har wa yau, ya bayyana lashe kambun ‘Grammy Award’ a matsayin babban burinsa a rayuwa.