✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Taskun da Ibo Musulmi ke shiga

Musulmi 'yan kabilar Ibo sun ce suna fuskantar tsangwama da nuna wariya a Kudu Maso Gabas

A wannan shirin mun yi tattaki zuwa yankin  Kudu Maso Gabashin  Najeriya don ganin irin taskun da Musulmai ‘yan kabilar Ibo suka ce suna shiga saboda addinin da suka zaba.

A yi sauraro lafiya.

%d bloggers like this: