✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tashin duniya

Wasu Zazzagawa ne su biyu, suna tafiya sai suka iske wani Bakano a fadamarsa ta rake. Suka gaishe shi, shi kuwa sai ya dauki sandar…

Wasu Zazzagawa ne su biyu, suna tafiya sai suka iske wani Bakano a fadamarsa ta rake. Suka gaishe shi, shi kuwa sai ya dauki sandar rake guda biyu ya ba su. Sai suka zauna kusa da fadamar suna sha. Can sai dayan ya ce: “Da muna da kudi da mun sayi raken nan mun je gida mu yi ta sha.” Shi kuma dayan sai ya ce: “Kai amma da za a yi tashin duniya, da mu kam sai mu shiga fadamar raken nan mu yi ta sha.” 

Daga Sabi’u Uba Yola, 07032385544