Kasashen Musulmi na gudanar ta babban taronsu karo na 47 inda suke tattauna matsalolin tsattsauran ra’ayi, ta’addanci, tsangwamar Musulumai, rashin tsaro a yankin rikikcin yankin Sahel da kuma halin da mutane ke ciki a yankunan da ke fama da rikici.
Taron na Kungiyar Kasashen Musulmai (OIC) karo na 47 wanda wakilai daga kasashe 54 za su yi kwana biyu suna tattaunawa na gudana ne a Jamhuriyar Nijar:
Ga wasu daga cikin hotunan da wakilin Aminiya mai halartar taron ministoci harkokin wajen kasashen na OIC ya samo: