✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tambaya da amsa

Wani jahili ne, bayan an gama Sallah, sai ya tambayi liman cewa: “Malam, ko za a iya yin alwalla da ruwan shayi?” Sai shi kuma…

Wani jahili ne, bayan an gama Sallah, sai ya tambayi liman cewa: “Malam, ko za a iya yin alwalla da ruwan shayi?” Sai shi kuma liman ya amsa masa da cewa: “kwarai kuwa, za a iya, muddin dai za a iya yin Sallah a kan burodi!”