Makwabta sun kwarmata wa ’yan cewa magidancin ya kashe ’yarsa ya kuma binne gawarta a harabar gidansu