Kakakin 'yan sandan jihar ya yi watsi da jita-jitar da ake yaɗawa cewar mahara ne suka sace mutane a otal ɗin.