An kai wa masu zanga-zangar neman kawo karshen matsalar tsaro a Arewacin Najeriya da ke gudana a Kano hari, tare da jikkata akalla mutum 30.…