Jam'iyyar ta nada Tambuwal a matsayin Darakta-Janar na kwamitin, wanda Gwamnan Akwa Ibom, Udom Emmanuel ke jagoranta.