Kungiyar Ma’aikatan Gas da Man Fetur ta Najeriya (NUPENG) ta soki korar ma’aikatan kwantaragi 175 da kamfani hakar mai na Chevron Nigeria Limited ya yi.…