“Iyakar abin da na sani shine ba na bukatar wata rigakafi, lafiya ta kalau. Ba zan yarda ayi min ba,” inji Gwamnan.