Wata budurwa ’yar shekara 18 mai suna Esther Alex, ta cinna wa saurayinta wuta a kan titin ZakiBiam da ke Unguwar Wadata a Makurdi, babban…