Hukumar al'adu ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNESCO) ta sanya bukukuwan hawan Sallar Idin da ake yi a Kano cikin manyan al'adun duniya masu ɗimbin tarihi.