Babu ko mutum ɗaya da cikin tubabbun mayaƙan na Boko Haram da ya sake ɗaukar makami a cewar Ofishin Mashawarcin Shugaban Ƙasa Kan Sha'ani Tsaro