Okocha ya ce gayyatar da Fubara ya aika wa ’yan majalisar jihar domin ya gana da su akwai lauje cikin naɗi.