Shugaba Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri da takwaransa na Ghana, Nana Akufo-Addo ranar Alhamis a fadar Shugaban Kasar da ke Abuja. Kamfanin Dillancin Labarai…