Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ya gabatar da N465,850,248,317 a matsayin Kasafin Kuɗin Jihar Bauchi na shekarar 2025. Gwamnan wanda ya yi wa kasafin laƙabi da…