Gwamnatin Kaduna ta sanya 10 ga watan Agusta a matsayin ranar bude makarantu ga dalibai masu kammala karatun sakandare. Kwamishinan Ilimin Jihar Kaduna, Shehu Usman…