Daya daga cikin manyan dalilan da suka sa aka hana fita kwatakwata har tsawon mako guda a jihar Filato shi ne samun damar yin feshi…