’Yan Nijeriya da suka soki gwamnatin Buhari gabanin saukarsa daga mulki, sun fara gwammace mulkinsa a kan na Tinubu.